Hausa Songs
Hussaini M Pizzah – Uwar Gida
Hussaini M Pizzah – Uwar Gida Mp3 Download
Hussaini M Pizzah ya sakar muku wata sabuwar waka mai taken suna “Uwar Gida.” itama wannan waka tana daga cikin wakokin sabon album dinsa mai suna “Hayaki Ep” na shekarar 2025.
Ku daga jin sunan wannan waka kunsan bama sai ance komai ba dolema zatayi dadi saima idan kun saurareta.
Idan har kunji dadin wannan waka kuna da damar da zaku iya ajiye ta acikin wayarku ko kuma kuturawa abokanku ma’abota jin wakokin hausa.