Hausa Hip Hop
Maidawa – Masoyiya

Maidawa New Song “Masoyiya” 2025 Mp3 Download
Maidawa ya kara sakin wata sabuwar wakar soyayya mai suna “Masoyiya” wannan waka itama tana daga cikin wakokin biyun karshe na sabon album dinsa mai suna “Lighter Ep” na 2025.
Idan har kunji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a wajen comment section dake kasa.