Hausa Hip Hop
Maidawa – Gobe

Maidawa New Song “Gobe” 2025 Mp3 Download
Maidawa ya kara zuwa da sabuwar waka mai suna “Gobe” itama wannan waka tana daga wakoki na biyun karshe na sabon album dinsa mai suna “Lighter Ep” na 2025.
Idan har kunji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa.