Album/EP
ALBUM: Nazeer H Maiatamfa – Ki Bani Dama Ep

New Album “Ki Bani Dama Ep” by Nazeer H Maiatamfa 2025 Download
Har kullum mawaki Nazeer H Maiatamfa yana so ya dinga farantawa masoyansa da wakokin soyayya masu dadi, wanda a yanzu haka ya kara sakin wani sabon album dinsa “Ki Bani Dama Ep” na 2025.
Kuma wannan album yana dauke da wakoki na soyayya masu ratsa zuciya har guda (6) wanda sune kamar haka:-
Tracklist:
- Nazeer H Maiatamfa – Kibani Dama
- Nazeer H Maiatamfa – Daga Wasa
- Hazeer H Maiatamfa – Haba Dan Allah
- Nazeer H Maiatamfa – Oyoyo
- Nazeer H Maiatamfa – Godiya Nake Rabbana
- Nazeer H Maiatamfa – Matata
Wadannan su ne iya wakoki guda shida 6 da mawaki Nazeer H Maiatamfa ya saka acikin album dinsa na shekarar 2025.