Album/EP
ALBUM: Abdul D One – Kibani Lokacinki Ep

Abdul D One – Kibani Lokacinki Ep 2024 Download
Mawaki Abdul D One ya fitowa da masoyansa wani album dinsa mai suna “Kibani Lokacinki Ep” wanda yahada da wasu daga cikin mawakan hausa mata irin su Murja Baba, Zuby Muazu, Maryam A Sadik da sauransu.
Kuma wannan album yana dauke da zafafan wakoki na soyayya har guda 12 wanda sune kamar haka:-
Tracklist:
- Abdul D One – A Tsakaninmu
- Abdul D One – Umarni
- Abdul D One – Rayuwar Masoya
- Abdul D One – Yarda
- Abdul D One – Yarinya
- Abdul D One – Bakandamiya
- Abdul D One – Kece Tafarina
- Abdul D One – Kyakkyawa Kike
- Abdul D One – Yaushe Ne
- Abdul D One – Nurul Qalbi
- Abdul D One – Kibani Lokacinki
- Abdul D One – Hukunci
Wadannan su ne iya wakoki sha biyu (12) da suke cikin album din mawaki Abdul D One wanda ya saka na shekara ta 2024. Idan har kun ji dadinsu zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akansu a wajen comment section dake kasa.