Hausa SongsTrending Hausa Songs
Sadiq Saleh – Dadin Soyayya Ft. Maryam A Sadik

Sadiq Saleh – Dadin Soyayya Ft. Maryam A Sadik Song 2024 Mp3 Download
Sadiq Saleh ya kara sakin wata sabuwar waka ta soyayya mai suna “Dadin Soyayya” wacca akayi da mawakiya Maryam A Sadik wannan waka itama tana daga cikin wakokin album dinsa “Da Ransu Za’ayi Ep” na shekarar 2024.
Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a wajen comment section dake kasa.