Hausa Songs
Umar MB – Halitta

Umar MB – Halitta Song 2024 Mp3 Download
Umar MB yazo da wata sabuwar wakar soyayya mai suna “Halitta” wannan wakar itama tana daga cikin wakokin album dinsa “Ruhi Ep” na shekarar 2024.
Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a wajen comment section dake kasa.