Hausa Songs
Hairat Abdullahi – Taurarona

Hairat Abdullahi – Taurarona Song 2023 Mp3 Download
Hairat Abdullahi ta kara zuwa dawata sabuwar waka mai suna “Taurarona” itama wannan waka a yanzu tana daga cikin wakokin hausa da suke tashe a manhajar TikTok kuma itama tana cikin album din “Da Raina Ep” na shekarar 2023.
Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a wajen comment section dake kasa.