Hausa Songs
Hairat Abdullahi – Da Raina (I Love You)

Hairat Abdullahi – Da Raina (I Love You) Song 2023 Mp3 Download
Hairat Abdullahi tazo da wata sabuwar wakar soyayya mai suna “Da Raina (I Love You)” itama wannan waka har yanzu tana tashe a kafar sada zumunta TikTok kuma tana daga cikin sabon album dinta na “Da Raina Ep” na shekarar 2023.
Idan har kun ji dadin wannan waka kuna da damar da zaku turawa yan uwa ma’abota jin wakokin hausa na soyayya.