Album/EP
ALBUM: Umar MB – Mena Miki Ep

Umar MB – Mena Miki Ep 2025 Download
Umar MB yazo wa da masoyansa wani sabon album dinsa mai suna “Mena Miki Ep” wannan yana dauke da wakoki acikinsa har guda 6 kuma da dukkan alamu wakokin da suke cikinsa zasuyi dadi matuka wanda sune kamar haka:-
Tracklist:
- Umar MB – Mena Miki
- Umar MB – Numfashi
- Umar MB – Bani
- Umar MB – Da Raina
- Umar MB – Fuska
- Umar MB – Kala Kala Ft. Zuby Muazu
Wadannan sune iya wakokin 6 da suke cikin wannan sabon album din na fitaccen mawaki Umar MB na shekarar 2025.