Hausa SongsTrending Hausa Songs

MUSIC: Hamisu Breaker – Ina Sonki

FAST DOWNLOAD NOW

Hamisu Breaker – Ina Sonki Mp3 Download

Fitaccen mawaki kuma sarkin waƙar soyayya, Hamisu Breaker, ya sake kawo mana wata sabuwar wakar sa mai taken “Ina Sonki”. Wannan waka dai ta sake tabbatar da matsayinsa a fannin wakokin soyayya, inda ya yi amfani da kalamai masu zaƙi da kuma sauti mai ratsa zuciya don bayyana zurfin kauna.

KAR KU MANTA: Hamisu Breaker – Na Zamo Kainuwa Ft. Shamsiyya Sadi

Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.

FAST DOWNLOAD NOW

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button