
Umar Bigshow – Inda Soyayya Mp3 Download
Fitaccen mawaki Umar Bigshow ya kawo mana sabuwar wakar sa mai taken “Inda Soyayya”. Wannan waka dai tana shiga cikin jerin wakokin soyayya masu ratsa jiki, inda Umar Bigshow ya sake nuna bajintarsa wajen bayyana ma’anar soyayya ta hanyar kalamai masu zuga zuciya da kuma sauti mai dadin sauraro.
KAR KU MANTA: Al Ismail Motion Picture – Wayo
Idan har kun ji daÉ—in wannan waÆ™a, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke Æ™asa don mu san irin daÉ—in da ta yi muku.
Leave a Reply