Hausa Songs

MUSIC: Hairat Abdullahi – Matar Aure

FAST DOWNLOAD NOW

Hairat Abdullahi – Matar Aure Mp3 Download

Fitacciyar mawakiya, Hairat Abdullahi, ta sake fitowa da sabuwar waka mai taken “Matar Aure“. Wannan wakar dai ta kasance wakar taken fim din shahararren shiri mai dogon zango, “Matar Aure Season”, wanda ake ci gaba da nunawa.

Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.

FAST DOWNLOAD NOW

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button