Dauda Kahutu Rarara – TSOHO MAI APC Mp3 Download
Dauda Kahutu Rarara ya kara fitar da wata sabuwar waka mai suna “TSOHO MAI APC” wannan waka dai ta yabo ce ga shugaban jam’iyyar APC wato Dr. Abdullahi Umar Ganduje.
Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a wajen comment section dake kasa.
Leave a Reply