Namenj New Song “Subtle Loving” 2022 Download
Tsohon mawakin nan, Namenj ya kara sakin wata sabuwar wakarsa mai taken suna “Subtle Loving” wannan waka itama tana daga cikin wakoki (6) da suke cikin sabon album dinsa mai suna “Na Matsu EP” na shekarar 2022.
Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a wajen comment section dake kasa.
Leave a Reply