Hausa Songs
MUSIC: Umar MB – Jinin Jiki

Umar MB New Song “Jinin Jiki” 2022 Download
Yanzu haka kuna da damar sauke wata sabuwar wakar mawaki “Umar MB” mai suna “Jinin Jiki” itama wannan waka tana daga cikin wakoki (19) da suke cikin sabon album dinsa mai suna “Gangariya EP” na shekarar 2022.
Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a wajen comment section dake kasa.