MUSIC: Mahraz Number 1 – Normally Ft. Sp Harees & DM Official

Mahraz Number 1 - JOY The EP 2025
Mahraz Number 1 - JOY The EP 2025
🎵 DOWNLOAD HERE

Yanzu haka kuna da damar sauke wata sabuwar wakar “Mahraz Number 1” mai suna “Normally” tare da mawaka Sp Harees & DM Official wannan waka itama tana daga cikin wakoki (10) da suke cikin sabon album dinsa mai suna “JOY The Ep” na shekarar 2025.

Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa.

DOWNLOAD MP3

🎵 FAST DOWNLOAD MP3

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*