Hausa Hip Hop

MUSIC: Mahraz Number 1 – Tuna Baya Ft. Poptee

Mahraz Number 1 – Tuna Baya Ft. Poptee Mp3 Download

Fitaccen mawakin nan, Mahraz Number 1 ya kara sakar muku wata sabuwar waka mai suna “Tuna Baya” tare da hadin gwiwar mawaki Poptee wannan waka dai tana daya daga cikin wakoki (10) da suke cikin sabon album dinsa mai suna “JOY The Ep” na shekarar 2025.

Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a wajen comment section dake kasa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button