
Ali Jita – Uwar Gida Mp3 Download
Fitaccen mawakin nan, Ali Jita ya kara zuwa da wata sabuwar waka mai suna “Uwar Gida“, itama wannan waka tana daga cikin wakoki (9) na sabon album dinsa mai suna “Sautin Arewa Ep” na shekarar 2025. Duba wata wakar Ali Jita So Na Gaskiya Audio review.
Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a wajen comment section dake kasa.
Wakar nan ta yi kyau,wlh da ina da abin da Zan Bawa Alijita a mazaunin TUKUICI da na Vashi, Allah ya karo dauka ka
07032418838.
Ameen ya Allah 🙏
The song is so sweet wllh Ali jiya naji da din wakar nan thanks 🙏
Thank you 😊