Hausa Hip Hop
MUSIC: Rumerh – Beauty Sleep (Remix) Ft. Magnito

Rumerh – Beauty Sleep (Remix) Ft. Magnito Mp3 Download
Fitacciyar mawakiyar nan, Rumerh ta kara sakin waka mai suna “Beauty Sleep (Remix)” tare da hadin gwiwar mawaki Magnito, A yanzu dai wannan waka tana daga cikin wakokin da suke tashe a manhajar TikTok.
Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a wajen comment section dake kasa.