Hausa Songs
MUSIC: Sadiq Saleh – Madadin Ki

Sadiq Saleh Ya Rera Sabuwar Waƙa Mai Taken “Madadin Ki”!
Masoyan wakokin Hausa, ku saurari wannan sabuwar waƙa mai cike da ma’ana daga Sadiq Saleh mai taken “Madadin Ki“. Wannan waƙa tana cikin jerin waƙoƙin da ke cikin sabon kundin waƙoƙinsa mai suna “Da Ransu Za’ayi Delux” na shekarar 2025.
Ku saurari yadda Sadiq Saleh ya isar da saƙonsa a cikin wannan waƙa mai taɓa zuciya.
KAR KU MANTA: Sadiq Saleh – Sonki (Mp3 Download)
SAUKAR DA WAƘAR (MP3)
Bayan kun saurari wannan waƙa, muna fatan za ku raba mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa. Muna son jin yadda wannan waƙa ta shafi ku.