Hausa Songs
MUSIC: Auta Waziri – Abunda Yake Damuna

Artist: Auta Waziri
Track Title: Abunda Yake Damuna
Genre: Afrobeats
Album: Bana Lafiya EP (Track 4)
Release Year: 2025
Abunda Yake Damuna Auta Waziri Mp3 Download
Babban mawakin nan, Auta Waziri, ya sake zuwa da wata sabuwar waka mai cike da ma’ana mai taken “Abunda Yake Damuna“. Wannan waka itama tana cikin wakokin da ke cikin sabon kundin wakokinsa mai suna “Bana Lafiya EP” na shekarar 2025.
RECOMMENDED: Auta Waziri – Sirrin So
Idan wannan waka ta taɓa zuciyarku kuma kun ji daɗinta, muna buƙatar ku da ku rubuta mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa. Sanin yadda wakarsa ke shiga zukatanku na da matukar muhimmanci a gare mu.