Hausa Songs
MUSIC: Auta Waziri – Bana Lafiya

Artist: Auta Waziri
Track Title: Bana Lafiya
Genre: Afrobeats
Album: Bana Lafiya EP (Track 2)
Release Year: 2025
Bana Lafiya Auta Waziri Mp3 Download
Auta Waziri ya kara sakin wata sabuwar waka mai suna “Bana Lafiya” itama wannan waka tana daga cikin wakoki (12) na sabon album dinsa mai suna “Bana Lafiya EP” na 2025.
RECOMMENDED: Auta Waziri – Kece Dama Na
Idan har kunji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa dan sanin irin dadin da tayi muku.