Videos
VIDEO: Lilin Baba Ft. Abdul M Shareef – Menake Jira (Official Video)

Lilin Baba Ft. Abdul M Shareef – Menake Jira (Official Video) 2025
Fitaccen kamfanin nan mai suna Northeast Record ya kara sakin wata zazzafar bidiyon wata wakar soyayya mai suna “Menake Jira” wannan waka tana dauke da mawaki Lilin Baba, Abdul M Shareef wanda yanzu haka zaku iya kallonta.