Hausa Songs
Emteey Shmurda – Dama

Emteey Shmurda – Dama Mp3 Download
Emteey Shmurda ya kara sakin wata sabuwar wakar soyayya mai suna “Dama” itama wannan waka tana daga cikin wakokin da ake tunanin zasu samu karbuwa wajen al’ummar TikTok.
RECOMMENDED: Emteey Shmurda – Nawa (Mp3 Download)
Idan har kunji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa dan sanin irin dadin da tayi muku.