Hausa Songs
MUSIC: Hamisu Breaker – Sabuwar Duniya

Hamisu Breaker “Sabuwar Duniya” 2025 Mp3 Download
Yanzu kuna da damar sauke wata sabuwar wakar mawaki “Hamisu Breaker” mai suna “Sabuwar Duniya” itama wannan waka tana daga cikin wakoki (8) na sabon album dinsa mai suna “Banida Damuwa Ep” na 2025.
RECOMMENDED: Hamisu Breaker – Gimbiya (Mp3 Download)
Idan har wannan waka kunji dadinta zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa dan sanin irin dadin da tayi muku.