Hausa Hip Hop
MUSIC: S. James – Barka Da Sallah

S. James – Barka Da Sallah Mp3 Download
Yanzu haka kuna da damar sauke wata sabuwar wakar ‘S. James‘ mai suna ‘Barka Da Sallah‘ wannan waka gaskiya tayi matukar dadi saima idan kun jita.
RECOMMENDED: Gfresh Alameen – Darasin Rayuwa Ft. Danmusa New Prince (Mp3 Download)
Idan har wannan waka kunji dadinta zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa dan sanin irin dadin da tayi muku.