Hausa Songs
MUSIC: Abdul D One – Wayo Open Verse

Abdul D One – Wayo Open Verse Mp3 Download
Abdul D One shima ya saki wata sabuwar waka mai suna “Wayo Open Verse” itama wannan tana daga cikin challenge na wakar wayo wanda yanzu haka zaku iya saurarenta.
RECOMMENDED: Hamisu Breaker – Wayo Open Verse (Mp3 Download)
Idan har kunji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa dan sanin irin dadin da tayi muku.