Hausa Songs
A Yunus – Wayyo Sahiba
A Yunus – Wayyo Sahiba Mp3 Download
Matashin mawakin nan mai tasowa wato A Yunus ya kara sakin wata sabuwar waka mai suna “Wayyo Sahiba” wannan waka dai ta soyayya ce kuma ta yi dadi saima idan kun saurareta.
Idan har itama wannan waka ta nishadantar daku muna da bukatar kutura ta zuwa yan uwa masu jin wakokin soyayya na hausa.