Hausa Songs
Msquare Nnah – Amarya
Msquare Nnah – Amarya Mp3 Download
Msquare Nnah yazo da wata sabuwar waka da mata suke mugun so mai suna “Amarya” wannan waka tana daga cikin wakokin hausa da suke tashe a manjahar TikTok.
Idan har kuma wannan waka ta saku nishadi muna jiran ku ajiye mana ra’ayoyinku a comment section.