Hausa Hip Hop
Oga Abdul – Ciki Ya Dauka

Download Oga Abdul – Ciki Ya Dauka Audio MP3
Yanzu haka zaku sauke sabuwar wakar mawaki “Oga Abdul” mai suna “Ciki Ya Dauka” wannan waka itama tazo da wani nata nadaban mai dadi saima idan kun saurareta.
RECOMMENDED: Adam A Zango – Baby Ft. Dan Musa (Mp3 Download)
Idan har kunji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa dan sanin irin dadin da tayi muku.