Hamisu Breaker – Burina

Hamisu Breaker - Burina
Hamisu Breaker - Burina
🎵 DOWNLOAD HERE

Hamisu Breaker – Burina Mp3 Download

Hamisu Breaker ya kara sakin wata sabuwar wakar soyayya mai suna “Burina” itama wannan waka tazowa da mutane wani irin salo mai nishadantarwa, kuma tana daga cikin wakokin hausa da suka yi tashe akafar sadarwa ta TikTok.

RECOMMENDED: Hamisu Breaker – Ba Yanzu Ba (Mp3 Download)

Idan har wannan waka kunji dadinta zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa dan sanin irin dadin da tayi muku.

DOWNLOAD MP3

Join Our Social Media Channels:-

🎵 FAST DOWNLOAD MP3

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*