Hausa Songs
Ado Gwanja – Aniyar Kowa
Ado Gwanja – Aniyar Kowa Mp3 Download
Babban mawakin Hausa Ado Gwanja ya kara sakin wata sabuwar waka mai suna “Aniyar Kowa” itama wannan waka tana cikin jerin wakokin sabon album dinsa mai suna “Dama Nine Ep” na shekarar 2024.
Wannan salon wakar shima yayi saima idan kun saurareta muna jiran me zakuce akan salon yanda aka bugata.