Hausa Songs
Ado Gwanja – In Zo
Ado Gwanja – In Zo Mp3 Download
Ado Gwanja ya kara zuwa da wata sabuwar waka mai suna “In Zo” kuma itama wannan waka tana cikin jerin wakokin sabon album dinsa mai suna “Dama Nine Ep” na shekarar 2024.
Idan har kun ji dadin wannan waka muna jiran me ne ra’ayinku akanta zaku iya ajiye mana a comment section dake kasa.