Z Square – Tanadi

Z Square – Tanadi Mp3 Download

Saurari sabuwar wakar Z Square mai taken “Tanadi”.

A cikin “Tanadi”, Z Square yana bayyana irin tanadin da ya yi wa masoyiyarsa na kulawa da soyayya mai dorewa. Waka ce mai nuna shiri don faranta ran masoyi.

Song Details:

  • Artist: Z Square
  • Song: Tanadi
  • EP: Tauraruwa EP

DOWNLOAD MP3

RECOMMENDED: Z Square – Daga Zuciyata Naji

Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a wajen comment section dake kasa.

Leave a Comment