Z Square – Na Baki

Z Square – Na Baki Mp3 Download

Saurari sabuwar wakar Z Square mai taken “Na Baki”.

A cikin “Na Baki”, Z Square yana mika wuya ga masoyiyarsa, yana mai cewa ya bata dukkan zuciyarsa da yardarsa. Waka ce ta alkawari da rikon amana.

Song Details:

  • Artist: Z Square
  • Song: Na Baki
  • EP: Tauraruwa EP

DOWNLOAD MP3

RECOMMENDED: Z Square – Kece Idon Gani Na

Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a wajen comment section dake kasa.

Leave a Comment