Hausa Songs
Z Square – Kece Idon Gani Na
Z Square – Kece Idon Gani Na Mp3 Download
Saurari sabuwar wakar Z Square mai taken “Kece Idon Gani Na”.
Wannan waka “Kece Idon Gani Na” tana daya daga cikin wakokin da suka fi nuna tsantsar soyayya a cikin EP din. Z Square yana gaya wa masoyiyarsa cewa ita ce idon da yake gani da shi, wato ba zai iya rayuwa ba tare da ita ba.
Song Details:
- Artist: Z Square
- Song: Kece Idon Gani Na
- EP: Tauraruwa EP
RECOMMENDED: Z Square – Sana’a Sa’a
Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a wajen comment section dake kasa.









