Z Square – Tarkon So

Z Square – Tarkon So Mp3 Download

Saurari sabuwar wakar Z Square mai taken “Tarkon So”.

“Tarkon So” waka ce da ke bayyana yadda soyayya take kama zuciya kamar tarko. Z Square ya yi amfani da kalamai masu nauyi wajen siffanta yadda ya fada cikin soyayya ba tare da shiri ba.

Song Details:

  • Artist: Z Square
  • Song: Tarkon So
  • EP: Tauraruwa EP

DOWNLOAD MP3

RECOMMENDED: Z Square – Sakon So

Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a wajen comment section dake kasa.

Leave a Comment