Kawu Dan Sarki – Dadin Soyayya

Kawu Dan Sarki – Dadin Soyayya Mp3 Download

Saurari sabuwar wakar Kawu Dan Sarki mai taken “Dadin Soyayya”.

Wannan waka mai taken “Dadin Soyayya” tana daya daga cikin wakokin da suka fi daukar hankali a cikin “Ruwan Jira EP”. Kawu ya baje kolin basirarsa wajen siffanta irin nishadi da jin dadi da ke cikin soyayya idan an dace.

Song Details:

  • Artist: Kawu Dan Sarki
  • Song: Dadin Soyayya
  • Album: Ruwan Jira EP
  • Release Date: January 6, 2026

Listen and Download below:

DOWNLOAD MP3

RECOMMENDED: Kawu Dan Sarki – Zabina

Leave a Comment