Album/EP

ALBUM: Danmusa New Prince – Aure EP

Danmusa New Prince – Aure EP 2026 Download

Fitaccen mawakin nan mai tashe, Danmusa New Prince, ya saki wani sabon kundi na musamman mai taken “Aure EP”.

Wannan EP mai dauke da wakoki guda 4, an shirya shi ne musamman don shagugulan biki na zamani (Wedding Dinner). Wakokin sun hada da kade-kade masu sanyaya zuciya da kuma na rawa da za su kayatar da Ango da Amarya a ranar farin cikinsu.

Kundin ya fito ne a ranar 5 ga watan Janairu, 2026, karkashin inuwar 360 Music World tare da hadin gwiwar Ash Music Entertainment.

Tracklist:

  1. Aure
  2. Lokachinki Amarya
  3. Mamar Amarya
  4. Ranar Farin Ciki

EP Details:

  • Artist: Danmusa New Prince
  • Album Title: Aure EP
  • Tracks: 4
  • Label: 360 Music World
  • License: Ash Music Entertainment
  • Release Date: January 5, 2026

RECOMMENDED: Salim Smart – Anisa Ft. Shamsiyya Sadi

Wacce waka kuka fi so a cikin wannan Album din? Ku ajiye mana ra’ayoyinku a kasa.

AMINU B YUSUF

As a professional blogger and web designer, I create valuable online content in Hausa music, Kannywood, entertainment, and trending news. I’m the founder of HausaTracks, where I share the latest songs, artist updates, album releases, and entertainment stories, helping fans stay updated while growing their digital presence.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button