Hausa SongsTrending Hausa Songs
Erm Boii – Zuma
Erm Boii – Zuma Mp3 Download
Fitaccen mawakin nan wato, Erm Boii ya kara sakin wata sabuwar wakar soyayya mai suna “Zuma“. wannan waka a yanzu haka tana daga cikin wakokin hausa da suke tashe a kafar sada zumunta ta TikTok ganin irin salon da tazo dashi na soyayya.
RECOMMENDED: Erm Boii – Sarauniya
Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a wajen comment section dake kasa.






