Videos
VIDEO: Kawu Dan Sarki – Bini Da Kauna (Official Video)
Kawu Dan Sarki – Bini Da Kauna (Official Video)
Kawu Dan Sarki ya sakar muku bidiyon wata wakar soyayya mai suna “Bini Da Kauna” wanda acikin wakar yahada da jaruma Khadija Mai Numfashi.
Wakar “Bini Da Kauna” zata iya sawa kudawo soyayya idan har kuka kalleta saboda irin dadin datayi wanda yanzu haka zaku iya fara kalla.