Hausa Songs

Zuby Star – Na Fada So Ft. Gadson

  • Artist: Zuby Star
  • Genre: Love
  • Year: 2025
  • Modified: Yesterday

Zuby Star – Na Fada So Ft. Gadson Mp3 Download

Fitacciyar Mawakiya Zuby Star ta haɗa gwiwa da Gadson a cikin sabuwar waƙar soyayya mai zafi mai suna “Na Fada So”. An saki wannan waƙar a ranar 21 ga Agusta, 2025. Waƙar tana nuna yadda soyayya ke shiga jikin mutum, kuma mawaƙan sun yi amfani da salon waƙa mai daɗi da kuma nishadi.

RECOMMENDED: Musty Bauchi – Kauna Ft. Zuby Star

Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a wajen comment section dake kasa.

DOWNLOAD MP3

AMINU B YUSUF

As a professional blogger and web designer, I create valuable online content in Hausa music, Kannywood, entertainment, and trending news. I’m the founder of HausaTracks, where I share the latest songs, artist updates, album releases, and entertainment stories, helping fans stay updated while growing their digital presence.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button