Hausa Songs
Real Dan Asali – Alkawarin Aure
Real Dan Asali – Alkawarin Aure Mp3 Download
Matashin mawakin nan mai tasowa wato Real Dan Asali ya kara sakin wata sabuwar wakar soyayya mai suna “Alkawarin Aure” wanda a yanzu tana daya daga cikin wakokin hausa na soyayya da suke tashe a manhajar TikTok.
Yana da kyau idan har kunji dadin wannan waka daku taimakawa wannan mawaki wajen turawa yan uwa ma’abota jin wakokin hausa na soyayya domin haka shine zai karamai karfin gwiwa.