Hausa Hip Hop

S James – Naka Ne

S James – Naka Ne Mp3 Download

S. James ya kara fito muku da wata sabuwar waka mai suna “Naka Ne” itama wannan waka ta yi dadi kuma tabada ma’ana saima idan kun ji ta.

Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiyeta a playlist dinku na wayarku ko kuma kuturawa yan uwa ma’abota jin wakokin s.james domin haka shine zai kara bashi damar fito da wata sabuwar wakar.

DOWNLOAD MP3

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button