Hausa SongsTrending Hausa Songs

Meleri – Sonki Nake Ft. Zuby Star

  • Artist: Meleri Feat. Zuby Star
  • Genre: Love
  • Year: 2025
  • Modified: Yesterday

Meleri – Sonki Nake Ft. Zuby Star Mp3 Download

Sauke sabuwar wakar soyayya mai suna “Sonki Nake” wacca mawaki “Meleri” ya kara saki tare da fitacciyar mawakiyar hausa wato Zuby Star.

RECOMMENDED: Musty Bauchi – Kauna Feat. Zuby Star

Meleri ya saki wannan wakar ne a ranar Nov 13, 2025 kamar yanda ya sanar a social media, yanzu haka dai kowa zai iya samunta kuma zaku iya saurarenta.

Sonki Nake” waka ce ta soyayya mai taba zuciya domin duk wanda ya saurari wannan waka zai kara tabbatar da soyayya rayuwa ta daban da sai dan soyayya ne yake gane hakan.

Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa.

DOWNLOAD MP3

🚀 FAST DOWNLOAD NOW

AMINU B YUSUF

As a professional blogger and web designer, I’m passionate about creating valuable online content, especially in music, entertainment, and news. I’m also the founder of HausaTracks, where I share the latest Hausa music, entertainment stories, and trending news while helping individuals grow their digital presence.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button