Hausa SongsTrending Hausa Songs
Sojaboy – Habibi

- Artist: Sojaboy
- Genre: Love
- Year: 2025
- Modified: Yesterday
Sojaboy – Habibi Mp3 Download
Fitaccen mawakin nan wato, Sojaboy ya kara zuwa da wata sabuwar wakar soyayya mai suna “Habibi” tare da wata fitacciyar jarumar TikTok wato Surayyah.
RECOMMENDED: Sojaboy – Kauna Na Baki Ft. Iftihal Madaki
Sojaboy ya saki wannan wakar ne a ranar Nov 13, 2025 kamar yanda yafada wanda yanzu haka mutane da dama zasu iya samun wannan waka a kafafan sada zumunta.
“Habibi” waka ce ta soyayya wacca idan har kuna sauraren wakokin hausa na soyayya zaku tabbatar da wannan waka tayi dadi saima idan kun ji ta yanzu.
Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a wajen comment section dake kasa.









