Hausa Songs
Ali Jita – Fiddausi

Ali Jita – Fiddausi Mp3 Download
Fitaccen mawakin nan wato, Ali Jita ya kara sakin wata sabuwar wakarsa mai suna “Fiddausi” wannan waka tana nuna yabo zuwa ga mata masu suna Fiddausi wanda yanzu haka zaku iya saurarenta.
RECOMMENDED: Ali Jita – Uwar Gida Mai Capacity
Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a wajen comment section dake kasa.









