Hausa Hip Hop
Og Abbah – Different Vibez Ft. Mahraz Number 1

Og Abbah – Different Vibez Ft. Mahraz Number 1 Mp3 Download
Fitaccen mawakin nan wato Og Abbah ya kara zuwa da wata sabuwar wakar mai suna “Different Vibez” tare da hadin gwiwar mawaki Mahraz Number 1 wannan waka tana daga cikin wani sabon album dinsa mai suna “North Vibez Ep” na shekarar 2024.
RECOMMENDED: Og Abbah – Wayyo Dadi
Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a wajen comment section dake kasa.




