Ado Gwanja – Matan Gida

Ado Gwanja – Matan Gida Mp3 Download

Shahararren mawakin Hausa, Ado Gwanja, ya fitar da sabuwar wakarsa mai taken “Matan Gida” a shekarar 2025. Wannan waka ta zo da irin salon nishaɗi da dariya wanda ya saba burge masoya wakokin Hausa a ko’ina.

KARKU MANTA DA: Ado Gwanja – Gangariya

Ku saurari cikakkiyar wakar nan a HausaTracks.com.

DOWNLOAD MP3

Leave a Comment